Hukumar yan sandan NAjeriya
Jami’an tsaro sun damke jami’an haramtacciyar tawagar doka yayin zanga-zangar da kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta shirya tare da hadin gwiwar kungiyar ASUU.
Yayin da yan Najeriya ke cigaba da Allah-wadai da tir da hare-haren yan bindiga a sassan Najeriya, a Taraba wasu miyagu sun aikata ta'asa a birnin Jalingo.
Bidiyon wani dan sanda kai tsaye ba tare da fargaba ba ya na amsar cin hanci a hannun jama’a ya bayyana a yanar gizo.Da alamu masu wucewa ne a kan babban titin.
A wata hira da aka yi dashi, kwamishinan 'yan sandan jihar Kano ya bayyana irin takaicin da yake ji game da alakar 'yan ta'adda da wasu alkalai a Najeriya.
Yan bindiga sun kashe jami'in dan sanda mai suna Temenu Boluwaji a wani harin da suka kai a caji ofis na Okuta Elerinla a Akure Jihar Ondo.Yan bindigan sun kai
A daidai lokacin da matsalar tsaro ke ƙara yawaita a Najeriya, jami'an yan sanda a jihar Legas sun damƙe wasu sojojin bogi guda hudu da tsakar daren jiya .
Rundunar yan sanda reshen jihar Neja ta ce ta yi ram da wania hatsabibin mai garkuwa da mutane yayin da yake kokarin kai hari da sace manyan mutane biyu a jiha.
Wata mata yar shekara 20 mai suna Caroline Barka, ta kashe mijinta, Dauda Barka, a Barkam Jihar Adamawa a ranar Juma'a a cewar yan sanda, The Nation ta rahoto.
Rundunar yan sandan jihar Adamawa sun kama wata matar aure mai shekaru 20 kan zargin dabawa mijinta mai shekaru 38 wuka har lahira sanadiyar sun samun sabani.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari