Hukumar yan sandan NAjeriya
Jami'an 'yan sanda sun tabbatar da mutuwar wani dattijo mai suna Umar Hassan da aka buge shi da doki a unguwar Maina da ke karamar hukumar Ringim a jihar Jigawa
Rundunar 'yan sanda jihar Gombe sun yi nasarar kama barawon shanu da ya addabi mutane a jihar, wanda ake zargin ya tabbatar da aikata laifukan da ake zarginsa.
Jami'an rundunar yan sanda sun kwato wasu manyan motoci daga gidan tsohon gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, da ke Gusau, babban birnin jihar Zamfara.
Jami'an 'yan sanda a jihar Kano sun yi nasarar sake kama mutane fiye da 57 da ake zargi da satar dukiyoyin mutane a Kano sakamakon rusau da ake yi a jihar.
Wani dan Banga ya bindige wani mutum kan ya kula budurwarsa a jihar Ribas. Kwamishinan 'yan sandan jihar, ya koka kan yawaitar 'yan banga, wadanda a lokuta da.
An yi gumurzu yayin da 'yan bindiga suka sace wata yarinya mai shekaru bakwai a kauyen Yangoji da ke Kwali a babban birnin Tarayya Abuja a safiyar jiya Laraba.
Jami'an 'yan sanda sun gurfanar da wani mutum mai suna King Dauda a gaban kotu bisa zargin satar makudan kudade har N92,300 na budurwarsa a birnin tarayya Abuja
Wani mutumi mai suna Segun Akala, da ake tuhuma da laifin sata ya haura ta tagar kotu, sannan ya tsere zuwa cikin jeji biyo bayan umarnin da alkalin kotun ya.
Jami'an 'yan sandan jihar Zamfara sun tabbatar da kubutar da yara tara da 'yan bindiga suka yi garkuwa da su a ranar Asabar a karamar hukumar Maradun ta jihar.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari