Hukumar yan sandan NAjeriya
Kwamishinan yada labarai a jihar Benue, Matthew Abo ya shaki iskar 'yanci da safiyar yau Alhamis 5 ga watan Oktoba, an sace kwamishinan ne a gidansa da ke Zaki-Biam.
Jami'an 'yan sanda sun kwamushe wani da ake zargin ya na bai wa 'yan bindiga bayanan sirri da ya kai ga sace daliban Jami'ar FUDMA a jihar Katsina.
Rundunar 'yan sanda a jihar Jigawa ta kama wani dan Jamhuriyar Nijar, Bilal Faraji da wasu mutane biyar kan zargin safarar muggan makamai da kuma sata.
Jami'an 'yan sanda a birnin Tarayya Abuja sun damke mutane 14 kan zargin yada karyar cewa an sace musu mazakuta, an gurfanar da su a gaban kotu bayan bincike.
Rundunar ƴan sandan jihar Legas ta tabbatar da cafke mawaƙi Azeez Fashola wanda aka fi sani da Naira Marley domin amsa tambayoyi kan mutuwar tsohon yaronsa Mohbad.
Jami'an 'yan sanda a jihar Katsina sun yi karin haske bayan kama mata da harsasai a jihar, bincike ya tabbatar cewa matar ta dauko jakar mijinta ne a rashin sani.
Yan bindiga sun yi garkuwa da masu bauta 25 a hanyarsu ta zuwa taron jana’iza a Ifon da ke karamar hukumar Ose ta jihar Ondo a ranar Juma’a, 29 ga watan Satumba.
An kama wani kasurgumin mai garkuwa da mutane a wani yankin jihar Yobe da ke Arewa maso Gabas. An bayyana yadda aka yi ya shiga hannun jami'an 'yan sanda.
Rahoton da muke samu daga jihar Kano ya bayyana yadda wasu mutum 5 suka yi yunkurin siyar da jariri mai kwanaki 8 a duniya, inda aka tura su magarkama.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari