Hukumar yan sandan NAjeriya
Majalisar wakilai ta hannun kwamitin korafe-korafen jama'a ta bayar da umarnin a cafke gwamnan CBN, Olayemi Cardodo, Akanta Janar ta tarayya da wasu mutum 17.
Mr Sunday Ogwo Okpalle ya kasan jami'in dan sanda na tsawon shekaru talatin biyar, inda ya yi aiki a Niger, sai dai yanzu ya koma barace-barace don neman abinci.
Wani dan Najeriya ya shiga hannun yan sanda a kasar Burtaniya bayan ya salwantar da ran matarsa wacce suka kwashe shekara 17 suna rayuwar aure tare.
Rundunar 'yan sanda ta sanar da nasarar da dakarunta suka samu na afke masu laifi 130 a jihar Katsina a cikin watan Nuwamba. Tuni ta gurfanar da mutum 61.
Rundunar yan sandan jihar Borno ta samu nasarar kwance wani bam da aka da s aa kofar shiga jami'ar Maiduguri (UNIMAID). Ba a samu rauni ko asarar rai ba.
Rundunar ‘yan sandan jihar Delta ta yi kira ga cewar ya kamata a binciki mutanen da ba a san tushen arzikinsu ba bayan an kama su sannan a gurfanar da su a kotu.
Jami’an yan sanda sun kama wasu maza biyu kan horar da dan uwansu mai shekaru 35, Mohammed Sani da yunwa har lahira saboda zargin yana da maita a jihar Nasarawa.
An bai wa hamata iska tsakanin jami'an hukumar DSS da kuma na hukumar NSCDC a cikin asibitin jihar Edo bayan kai jami'in DSS don ba shi kulawar gaggawa.
Yan Najeriya sun garzaya soshiyal midiya inda suka yi martani kan wani bidiyo da ya yadu wanda ya nuna yar sanda na sanya wa matar gwamnan Osun dan kunne.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari