Hukumar yan sandan NAjeriya
Kayode Egbetokun, Sufeto-Janar na ‘yan sanda (IGP), ya haramta amfani da na’urar POS “a cikin harabar ofisoshin ‘yan sanda da cibiyoyinta” a fadin kasar nan.
Yayin da aka fasa rumbun abinci a birnin Abuja, Ministar birnin Tarayya, Hajiya Mariya Mahmoud ta yi Allah wadai da bata garin da suka kai hari rumbun abincin.
Miyagun ƴan bindiga sun kai sabbin hare-hare kauyukan kananan hukumomi biyu a jihar Benuwai a karshen makon nan, sun kashe soja da wasu mutane da dama.
Jami’an tsaro a jihar Zamfara sun yi nasarar cafke wani kasurgumin dan ta’adda da ya addabi al’ummar jihar da hare-hare wanda suka sace daliban Jami'ar Gusau.
Wasu fusatattun matasa a yankin Ikpeshi da ke karamar hukumar Akoko-Edo ta jihar Edo sun yiwa jami'an 'yan sanda biyu duka har sai da suka daina numfashi.
Jami’an ‘yan sanda sun yi ram da wasu ma’aurata tare da wasu biyu da aka kama bisa laifin rarraba jabun kudade ta hanyar kasuwanci POS a jihar Legas.
Yan sanda sun yi nasarar kama mutum 25 da ake zargi da aika muggan laifukan ƴan bindiga a jihar Neja, kwamishinam ƴan sanda ya ce sun fara bada bayanai.
Hukumar ƴan sanda reshen jihar Benuwai ta kwace iko da babbar sakatariyar APC mai mulki a jihar bisa umarnin Gwamna Alia na hana duk wani taron siyasa.
Majalisar dattawan Najeriya ta umarci rundunar ƴan saɓda da hukumar kula da jin daɗin ƴan sanda su ɗauki sabbin ƴan sanda 10 aiki a kowace ƙaramar hukuma.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari