Hukumar yan sandan NAjeriya
Wasu miyagun 'yan bindiga sun aikata ta'asa a kan titin Kakangi zuwa Birnin Gwari. Tantiran sun hallaka jami'an tsaro na 'yan banga mutum 3 tare da sace 'yan kasuwa.
'Yan bindiga masu gaba da juna sun yi mummunan artabu a jihar Zamfara Fadan ya jawo an hallaka shugabanni biyu da mayaka 12 a karamar hukumar Tsafe.
Rahotanni sun bayyana cewa wasu mahara sun kai hari mara daɗi kan al'umma a kauyen Butura da ke ƙaramar hukumar Bokkos a jihar Filato, sun kashe rayuka uku.
Al'ummar kauyen Sansani da ke karamar hukumar Gasol a jihar Taraba sun shiga ɗimuwa bayan 'yan bindiga sun hallaka Sarkin ƙauyen, Abdulmutalib Nuhu.
Wata kotu a Ibadan ta yi umarnin a rufe wasu mutane 29 da ake zargi da fafutukar kafa kasar yarbawa da aka kama a jihar Oyo. Sun yi ynukurin kai hari
Rundunar yan sandan jihar Adamawa ta tabbatar da kama yan daba da aka fi sani da yan shila a jihar. Mata biyu na daga cikin wadanda rundunar ta cafke
'Yan ta'adda sun tsiri dabi'ar shiga makarantu suna yin awon gaba da dalibai a Najeriya. Daga shekarar 2014 zuwa 2024 'yan ta'adda sun sace dalibai sau 11.
Hukumar kula da gidajen gyaran hali ta kasa reshen jihar Lagos ta tabbatar da canjawa Bobrisky wurin zama daga Ikoyi zuwa Kirikiri cikin karshen makon da ya gabata
Mutane uku a kihar Edo sun yi karyar an yi garkuwa da su ne da kuma bukatar kudin fansa. 'Yan sanda sun tabbatar da faruwar lamarin da nasarar cafke su
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari