Kasafin Kudi
Rahoton da muke samu ya bayyana yadda bankunan Najeriya suka samu barnar 'yan damfara daga bangarori daban. Wannan na zuwa ne bayan da aka samu tsaiko da yawa.
Hukumar FIRS ta kafa sabon tarihi, gwamnati ta karbi harajin Naira Tiriliyan 5 a rabin shekara, an tara fiye da Naira Tiriliyan 5 daga Junairu zuwa karshen Yuni
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu na shirin naɗa tsohon shugaban bankin kasuwanci wanda ya fito daga yankin Kudu maso Yamma, muƙamin ministan kuɗi a gwamnatinsa.
An rahoto cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu na shirin nada wani tsohon shugaban wani bankin zamani daga yankin kudu maso yamma a matsayin ministan kudi.
Rahoton da mu ka samu ya nuna Aliko Dangote ya yi bajinta a Afrika, ya zama na 124 a jerin Attajiran Duniya. Kamfaninsa ya na samar da metric ton miliyan 48.6.
Babban basaraken masarautar Benin a jihar Edo, Oba Ewuare II, ya yi wa tohon ministan kasafin kuɗi na ƙasa, Clem Agba, wankin babban bargo kan ƙin waiwayo su.
Biyo bayan cin mutunci da matsaloli da mutane ke fuskanta daga wasu kamfanoni ko manhajoji masu bada bashi ta shafin intanet, gwamnati ta shiga harkar ta tsafta
Naira ta yi mummunan faduwar da kusan ba a taba gani ba, daga baya labari ya canza. Hakan bai rasa alaka da matakin da aka dauka na dakatar da Gwamnan CBN.
Gwamnatin jihar Katsina ta bayyana makudan kudade da ta ke kashe wa a ko wane wata don samar da ruwan sha ga mutanen birinin Katsina da sauran yankunan jihar.
Kasafin Kudi
Samu kari