Kasafin Kudi
CBN ya bayyana cewa, zai fara aikin tabbatar da ya rufe duk wasu asusun banki a kasar nan da ba a hada su da BVN ba saboda wasu dalilai, ya bayyana meye yasa.
Farfesa Wole Soyinka, fitaccen marubuci ya bayyana cewa karacin takardun naira babban bankin kasa ta jefa mutane ciki saboda sauyin naira yafi magudin zabe muni
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta rufe wasu manhajoji masu bawa mutane bashi ta kafar intanet marasa lasisi har 173 sannan ta rufe haramtattun bankunan intanet.
A dalilin canjin Naira da CBN ya yi, Gwamnati ta jawo Kamfanoni miliyan 25 sun mutu. Bayan tsawon makonni ba a san inda aka dosa ba, an dawo da tsofaffin kudi.
Bankuna sun fara kokawa kan yadda 'yan Najeriya suka daina kawo kudinsu a ajiye musu a wannan lokacin bayan barkewar karancin kudi da aka samu a baya-bayan nan.
Akwai bankuna biyar da CBN ya amince su yi hada-hadar kudi ta hanyar addinin Islama, inda muka tattaro muku kadan daga abubuwan da ya kamata ku sani akansu.
Hukumar EFCC mai yaki da rashawa ta bayyana kame wasu mutum 80 da ake zargin suna saye da siyar takardun Naira a Najeriya kan farashi mai tsadan gaske a Ondo.
Najeriya ta shiga jerin kasashen da ba a iya samun kudi a ci rance saboda hauhawar kudin ruwa da kasashen ke fuskanta. Mun kawo jerin kasashen har guda 10.
Lamarin da ya zo a makon nan na nuni da cewa, farashin danyen man fetur ya sauka a duniya, kuma hakan zai shafi Najeriya kai tsaye ta wasu hanyoyin masu yawa.
Kasafin Kudi
Samu kari