Jihar Niger
Jami'an hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi NDLEA, sun kama wani tsohon soja, Pa Joseph Owherhi, a garin Suleja da ke jihar Niger kan safarar wiwi a Ni
Gidan Ibrahim Badamasi Babangida ya zama cibiyar tattaunawa ta yanar gizo yayin da mutane ke magana game da kyan shi da dalilin da yasa janar baya zama a ciki.
Niger - Jami'an yan sanda a jihar Neja sun samu nasarar kubutar da shugaban jam'iyyar APC shiyyar C a Neja, wanda yan bindiga suka sace a kan hanyar zuwa gona.
Wasu motoci sun makale a ranar Asabar 14 ga watan Agusta bayan rushewar wata gada a Tatabu da kauyen Gida Moin da ke kan hanyar Jebba/Mokwa/Kotangora a Neja.
Alhaji Muhammad Sani Idris, kwamishinan labarai na jihar Neja ya bayyana cewa abokan hamayya ne suka yo haya 'yan bindigan Zamfara domin su yi garkuwa da shi.
Gwamnatin jihar Neja ta ce ba za ta tattauna da 'yan ta'adda ba, kuma ba za ta biya kudin fansa ba. Wannan na zuwa ne bayan sace wani kwamishina a jihar ta Neja
Rahotanni daga jihar Neja sun nuna cewa wasu 'yan fashi da makami sun yi garkuwa da kwamishinan yada labarai na jihar a garinsa da ke Tafa, Alhaji Sani Idris.
Labarin dake shigowa yanzun daga jihar Neja na nuna cewa wasu masu garkuwa sun yi awon gaba da shugaban jam'iyyar APC na shiyyar C, Aminu Bobi, da yammacin yau.
Gwamnatin jihar Neja ta yi jimamin rasuwar tsohon sanata daga Neja ta Arewa, Nuhu Aliyu. Gwamnatin ta ce tsohon dan majalisar ya cancanci a yi koyi da shi.
Jihar Niger
Samu kari