Jihar Niger
Akalla sojoji shida ne aka kashe a kauyen Karaga da ke karamar hukumar Shiroro a jihar Neja bayan sun fada wani tarko da 'yan bindiga suka dana masu.
Wasu 'yan bindiga sun hallaka akalla sojoji shida a jihar Neja tare da yin garkuwa da wani Kyaftin a wani mummunan hari a daren Juma'a 19 ga watan Afrilu.
Gwamnan jihar Neja, Umar Bago ya bawa jami'an tsaro umarnin harbe 'yan daba nan take tare da sanya dokar ta baci a jihar. Dokar ta biyo bayan wani hari ne a jihar
An shiga jimami bayan wasu 'yan mata guda biyu sun gamu da tsautsayin hatsarin jirgin ruwa a jihar Neja yayin kai ziyarar salla zuwa wurin 'yan uwa.
Gwamna Mohammed Umar Bago ya kafa dokar ta baci a jihar kan ayyukan 'yan daba yayin da jihohin Arewa ke fama da ‘yan daba da suke kawo matsala a jihohi.
Shugaban ƙaramar hukumar Mariga a jihar Neja, Abbas Garba, ya tabbatar da kashe jami'an rundunar ƴan sa'kai 30 a wani artabu da ya faru tsakanin su.
Gwamnatin jihar Neja ta bawa jami'an tsaro damar harbe duk dan dabar da su ka gani yana yawo da muggan makamai. Wannan ya biyo bayan karuwar hare-hare
Da misalin karfe 1 na daren ranar Juma'a aka ruwaito wasu 'yan bindiga sun farmaki masu zuwa sallar Tahajjud a kauyen Kuta da ke Minna, babban birnin jihar Neja.
Mutane sun shiga fargaba bayan wata babbar mota ta kauce hanya tare da kutsawa cikin masallaci bayan idar sallar tahajjud a jihar Neja da ke Arewacin Najeriya.
Jihar Niger
Samu kari