Musulmai
Wata budurwa a jihar Kaduna ta kai ƙarar mahaifinta gaban kotun shari'ar musulunci, kan yunƙurin sa na yi mata auren dole. Budurwar tace tana da mai sonta.
Wata baiwar Allah da ta karbi Addinin musulunci sanadiyyar ganin kyawawan ɗabi'u, Rejoice Zainab, ta bayyana yadda ta ta samu ikon haddace Alkur'ani baki ɗaya.
Wara yarinya ta fito, tana sallah daidai ba tare da wata bata ya jawo hankalin al'umma. Bidiyon ya nuna yadda yarinyar take nuna kwarewa da kwaikwayon sallah.
Mutane da dama sun nuna jin dadinsu wasu kuma sun yi mamaki yayin da wani bidiyo na Sallar idin Musulmai yan kabilar ibo ya yi yawo a kafafen sada zumunta.
Mai martaba sarkin Musulmai, Alhaji Sa'ad Abubakar III, ya roki yan takarar da suka garzaya Kotu bayan shan kaye da su rungumi duk hukuncin da Kotu ta yanke.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta ci gaba da wanzar da juriya na addini yayinda ya godema Musulmai kan goyon bayan gwamnatinsa.
A yayin da watan karamar sallah ya tsaya bayan kammala azumi, ana taya Musulmai barka da shan ruwa. Za a ji abin da Atiku Abubakar da Bola Tinubu suka fada.
Hukumar kula da manyan masallatai masu alfarma biyu a ƙasar Saudiyyata sanar da ganin jinjirin watan Shawwal, wanda ke nufin gobe Jumu'a za'a yi Eid al-Fitr.
Yayin da watan Azumin Ramadan ya kare, Musulmai na gudanar da Eid al-Fitr (karamar Sallah), mun tattara muku abinda ya dace ku sank game da idin karamar Sallah.
Musulmai
Samu kari