Musulmai
Rahotanni daga ƙasar Amurka sun nuna cewa wani da ba'a san daga ina ya fito ba ya daba wa limamin wani Masallaci wuƙa yayin da yake jan sallar Asuba da Azumi.
A kasar Kuwait, an haramtawa Limamai daukar waya su rike a lokacin da suke sallar dare ko tarawiy a cikin watan Ramadana, AN bayyana dalilin yin hakan a yanzu.
Hukumar 'yan sandan jihar Kano ta sanar da cewa daga yanzu ta hana wasannin Tashe da yara, matasa suka saba yi duk idan watan Azumi ya kai 10 har zuwa karshe.
A ranar Jumu'a, limamin masallacin da ke cikin gidan gwamnati ya rufe karatu da fassara Alkur'ani sakamakon zai tafi kasa mai tsarki, Saudiyya gudanar da Umrah.
Ana cigaba da Allah wadai bayan jami'ar Covenant ta fasto David Oyedebo ta hana ɗalibai musulmai mata masu zana jarabawar gwaji ta JAMB shiga cikin ta da hijabi
Jameel Muhammad Sadees ya kan yi tafsiri tare da 'dansa. Shi ma Mansur Isa Yelwa yana fassara Al-Kur’ani ne tare da yaronsa, Alaramma Abdurrahim Mansur Yelwa
Mai Martaba Sarkin Katsina Abdulmumini Kabir Usman yace kallubalen da ke adabar Najeriya ba su bari ya yi barci hakan ya ke zargin yasa ya kamu da rashin lafiya
Wasu mutane yan mabiya addinin gargajiya na Oro a yankin Ilare da ke jihar Osun sun kutsa wani masallaci sun raunata limami da wasu masallata a watan ramadan
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya bayyana cewa Allah kaɗai abin godiya bisa nasarar da jam'iyyarsa ta samu a babban zaɓdn da ya gabata kwanan nan.
Musulmai
Samu kari