Musulmai
An karawa mazauna jihar Jigawaranar hutun bikin Maulidi yayin da Gwamna Umar Namadi ya tsawaita hutun har zuwa ranar Alhamis, 28 ga watan Satumba.
Gwamnan jihar Jigawa, Umar Namadi, ya ayyana ranar Alhamis, 12 ga watan Rabi'ul Awwal, 1445H a matsayin ranar hutun murnar haihuwar Manzon Allah SAW.
Gwamnatin tarayyan Najeriya ta ayyana ranar Laraba, 27 ga watan Satumba, 2023a matsayin ranar hutun shagalin Maulidin Annabi Muhammad SAW na 1445/2023.
Shugaba Bola Tinubu ya taya al'ummar Musulmai murnar zagayowar bikin ranar Maulidi a Najeriya, ya roki Musulmai su yi wa kasar addu'a ganin halin da ta ke ciki.
Kasar China ta yanke hukuncin daurin rai da rai ga malamar Musulunci a yankin Uyghur marasa rinjaye a kasar kan zargin tayar da tarzoma da barazana ga tsaron kasar.
Kungiyar kare hakkin Musulmi ta caccaki shugaban kasa Bola Tinubu kan tafiyar da abun da ta bayyana a matsayin gwamnatin son kai, saboda wadanda ya nada mukamai.
Rundunar yan sandan Musulunci ta jigar Kano, wacce aka fi sani da Hisbah ta kama mutumin da ake zargi da ajalin jaririyar ɗiyarsa kwana ɗaya bayan haihuwarta.
Wasu matasa a jihar Kaduna sun kai farmaki tare da rusa gida da kuma makarantar malamin da ke ikirarin halatta cin naman kare da dalibansa a jihar.
Wani mutum ya sake wulakanta Alqur'ani mai tsarki a gaban ofishin jakadancin Turkiyya da ke birnin New York na Amurka, matashin ya tattaka Alqur'anin.
Musulmai
Samu kari