Musulmai
Gwamnatin kasar Saudiyya ta sanar da cewa nan da kwana biyu za'a cire dokokin kayyade adadin wadanda ke shiga cikin Masallatan Makkah da Madina don Ibadah.
Hukumomin a birnin Cologne dake kasar Jamus sun rattafa hannu kan yarjejeniya da al'ummar Musulmi don amfani da lasfika wajen kira Sallah ranar Juma'a, gwamnati
Hadin gwiwar malamai a jihar Kano sun bayyana cewa, ba da yawunsu aka tsige Sheikh Khalil ba. Wannan na zuwa ne jim kadan bayan da aka yada cewa, su suka cire s
Kungiyar kare hakkin musulmai ta gargadi iyaye kan cewa, su sanya ido kan 'ya'yansu, kuma su kasance masu tsawatarwa da ladabtarwa matukar suna son ganin da kya
Kotu a Isra'ila ta haramtawa Yahudawa ibada a Kudus saboda wasu dalilai na rikici da suka gindayo tsakanin Musulmai da Yahudawa a harabar masallacin na Kudus.
Azumi ko kuma da Larabci Sawm صوم ko Siyam صيام. Yana daga cikin shika-shikan Musulunci guda biyar. Mun kawo jerin wadanda azumin Watan Ramadan ya fadi a kan su inji Malamai.
Musulmai
Samu kari