Musulmai
Lamidon Adamawa, Mai martaba Muhammadu Barkindo Aliyu Musdafa, ya bukaci al’ummar Musulmi da su ji tsoron Allah tare da tuna mutuwa a rayuwar su ta duniya.
Fittacen marubuci, Farfesa Wole Soyinka, ya yi kira da a sauke limamin babban masallacin kasa na Abuja, Farfesa Ibrahim Maqari, daga mukaminsa kan kalaman da ya
Wani Fastocin coci, ma suna Fasto Akintaro Joshua Ojo, ya yi batanci ga Allah da Annabi Muhammadu (tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi) da Al-Kur'ani.
Yemi Osinbajo, mataimakin shugaban kasar Najeriya ya yi alawadai da kisan Deborah Samuel, dalibar aji biyu ta Kwalejin Ilimin Shehu Shagari da ke Sokoto bisa za
Daya daga cikin mambobin kwamitin ganin wata ta kasa, Simwal Jibrin, ya yi martani kan faifan bidiyon dake kafafen sada zumunta na jawabin Malam Musa Lukuwa.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari ya ce a kullum ba ya iya runtsawa da daddare saboda halin ƙaƙanikayi da rashin tsaron da ake fama da shi a sassan Najeriya.
Sultan ya sanar da cewar ba a ga jinjirin watar Shawwal ba a ranar Asabar, amma Sheikh Lukwa ya ce matsayar Sultan din ba daidai bane inda ya yi sallar Idi yau.
Rahoton da ke shigo mana daga jihar Sokoto ya nuna cewa wasu al'umma mabiya addinin musulunci sun gudanar da sallan idi yau Lahadi sun saɓa wa umarnin Sultan.
Al'ummar musulmi a Jamhuriyar Nijar sun yi Sallar idil karama bayan sanar da ganin watan Shawwal a kasar. Lamarin da ya kawo karshen azumin watan Ramadana.
Musulmai
Samu kari