Mata Da Miji
An samu hayaniya a kotu bayan wata matar aure mai shekara 37 a jihar Kaduna ta nemi kotu ta raba aurensu saboda yawan jarabar jima'i da mijinta ke yi a kullum.
Shari'ar Sanata Natasha Akpoti da Godswill Akpabio ta dauki sabon salo bayan alkali ya cire hannu daga shari'ar. Akpabio ne ya shigar da korafi a gaban kotun.
Sanata Natasha Akpoti ta zargi Godswill Akpabio da taba jikinta da mata kalaman soyayya masu motsa sha'awa. Natasha ta ce ya taba magana a kan zoben auren ta.
Majalisar dokokin jihar Osun ta fara yunkurin kawo gyaran da zai dokantar da auren musulmi da ƴan addinin gargajiya, kudurin dokar ya kai karatu na 2.
EFCC ta gurfanar da wasu mutum hudu a Kaduna bisa damfara da satar N197,750,000. Kotun ta bada umarnin tsare su, tare da dage sauraron belinsu zuwa Maris 17.
Rundunar ‘yan sanda ta Jigawa ta kama Rukayyah Amadu bisa laifin kashe kishiyarta, tare da fara bincike kan kisar amarya a Hadejia da almajiri a garin Gwaram.
Gwamnatin Katsina ta fara rabon tallafi ga zawarawa 7,220 da mata marasa galihu, kowacce na samun buhun shinkafa da ₦10,000 don rage radadin rayuwa.
Matan Jato Aka sun bukaci gwamnati ta dakatar da kashe-kashe, ta kara tsaro, tare da kawo agajin gaggawa ga 'yan gudun hijira da rikici ya raba da gidajensu.
Wata kungiyar kare hakkin mata a Najeriya ta hura wuta wajen sauke shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio kan zargin lalata da Sanata Natasha.
Mata Da Miji
Samu kari