Mata Da Miji
Wata mata ta ba da tarihinta, inda ta bayyana yadda take sana'ar daben gida na tayel. inda jama'a suka bayyana martani mai daukar hankali game da labarinta.
Wata budurwa ta barar da sa'ar yin aurenta yayin da ta kama sana'ar karuwanci duk da kuwa saurayin na yi mata duk wani abin da take bukata. Bidiyo ya fallasa.
Wata kyakkyawar budurwa ta fito neman saurayi ruwa a jallo. Budurwar tace ba ta da mashinshini kuma a shirye take ta samu wanda za su faranta wa juna rai tare.
Wata budurwa ta koka kan yadda saurayin ta ya rabu da ita bayan sun kwashe shekara 8 suna zaman dadiro. Budurwar tace suna da yara biyu tare kuma duk ya riƙe su
Wata matar aure ta nuna damuwarta a fili bayan ta sauka lafiya kuma ta samu mace, a cewarta ta ci burin Samun namiji a haihuwar fari, bidiyon ya ja hankali.
An samu wasu fusatattun matan da suka shirya zanga-zanga a ofishin Jakadancin Amurka. Wadannan mata sun nuna ba su ji dadin abin da ya faru a zaben 2023 ba.
Wata mata ta girgiza intanet yayin da aka nuna lokacin da take tallan maganin gargajiya akan babur a tsakiyar kasuwa, lamarin da ya ba jama'a da yawa mamaki.
Wata malamar makaranta ta wallafa labarin yadda soyayyarsu ta kullu da dalibinta na Firamare, ta ce ba ta nadamar matakin da ta ɗauka kuma har yau suna tare.
Mai dakin Gwamna na Ekiti ta yi kira ga mutanen jihar da su cigaba da ba Gwamnatin mijinta bayan ganin 23% na kujerun Majalisa sun shiga hannun mata a Ekiti.
Mata Da Miji
Samu kari