Masu Garkuwa Da Mutane
Gwarazan dakarun rundunar sojojin Najeeiya sun kwato mutum 8 da yan bindiga suka yi yunkurin garkuwa da su a Kaduna, sun kuma aika yan ta'adda akalla uku Lahira
A kalla mutum hudu ne suka rasa rayukansu yayin da wasu masu tarin yawa suka jigata bayan 'yan ta'adda sun bude wa 'yan biki wuta a jihar Kaduna, su kashe 4.
Wasu mazauna jihar Zamfara sun bayyana rashin jin dadinsu ga yadda 'yan bindiga suka addabi yankinsu. Sun nemi gwamnati ta kawo musu tallafin gaggawa a yankin.
Wasu masu garkuwa da mutane sun sace sarkin gargajiya a wani yankin jihar Filato jim kadan bayan sace wani sarkin a yankin jihar. 'Yan sanda sun tabbatar da hak
Tsagerun yan bindiga sun farmaki kauyen Kulho a karamar hukumar Masegun ta jihar Neja inda suka yi garkuwa da mutane 15, rundunar yan sanda ta sanar da haka.
Mazauna yankin Nahuche da ke karamar hukumar Bungudu ta jihar Zamfara a ranar Lahadi sun yi zanga-zanga a Gusau inda suka bukaci hukumomi da su tsananta tsaro.
Dalibai hudu na jami'ar tarayya da ke Lafia a jihar Nasarawa da 'yan ta'adda suka sace a ranar Alhamis, sun shaki iskar 'yanci a sa'o'in farko na ranar Asabar.
Rundunar hadin guiwa ta 'yan sanda da mafarauta sun cafke wasu mutum uku da suka kware wurin garkuwa da mutane a maboyarsu da ke kauyen Sakasimta na Hawul.
Wata babbar kotun jihar Kaduna da ke Dogarawa, Zaria ta gurfanar da wani mutum mai suna Abubakar Haliru na Magume kan zargin garkuwa da yar'uwarsa Hajiya Binta.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari