Masu Garkuwa Da Mutane
Jami’an hukumar NSCDC na jihar sun samu nasarar kama wani mai tsaron shago, Tobiloba Olayinka, bisa zarginsa da shirya kulle-kullen garkuwa da mai shagon da yak
Dattijon da ya yaye rufin kwanon gidansa domin ya siyar saboda ya ceto yaronsa daga hannun masu garkuwa da mutane ya ce wasu mutane na kasuwanci da sunansa.
Masu garkuwa da mutane su sace tsohon kakakin majalisar jihar Imo, Lawman Duruji. An sace shi a karamar hukumar Ehime Mbano yana dawowa daga wani taro a Imo.
Gwamnatin jihar Kebbi ta ce an sako dalibai 30 da malami daya na kwalejin gwamnatin tarayya (FGC) Birnin Yawuri wadanda ‘yan bindiga su ka yi garkuwa da su.
Wani dattijo kuma manomi a Katsina ya cire rufin gidansa domin ya siyar yayin da yake tattara kudaden da zai biya fansar babban dansa da yan bindiga suka tsare.
Wani Akeem Ogunnubi mai shekaru 42 ya bayyana yadda ya yi garkuwa da wani dan kasuwa a Sabo mai suna Bola cikin ranakun karshen mako, Vanguard ta ruwaito. Kwami
Masu garkuwa da mutane sun sace wani direban mota mai suna Adamu Salihu tare da fasinjoji hudu a kusa da kauyen Ukya-Tsoho, karamar hukumar Kuje da ke Abuja.
Wasu tsagerun yan bindiga sun yi garkuwa da wani shugaban kwastam mai ritaya, Mohammed Zarma, a Ilorin, babbar birnin jihar Kwara a ranar Alhamis, 6 ga Janairu.
'Yan ta'adda sun yi garkuwa da 'ya'yan tsohon sakataren gwamnatin jihar Taraba har su shida, Gebon Kataps, tare da dan sandan da ke basu kariya da kuma direba.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari