Masu Garkuwa Da Mutane
Rundunar yan sanda ta jihar Legas ta yi nasarar kama wani magidanci da matarsa kan zarginsu da garkuwa da kansu tare da neman fansar N5m don yan uwansu su biya.
Kwamishiniyar hukumar ƙidaya ta ƙasa (NPC), da aka sace a jihar Rivers, ta tsira daga hannun ƴan bindiga. Kwamishiniyar ta Bayelsa ta kwashe kwana biyar a tsare
Masu garkuwa da mutane sun kai wani mummunan sumame a ƙauyen Yewuti cikin ƙaramar hukumar Kwali ta birnin tarayya Abuja. Sun yi awon gaba da mutane da dama.
Rahotanni sun tabbatar da mutuwar wani basarake a jihar Kogi a hannun miyagu masu garkuwa da mutane. Basaraken na Aghara ya mutu ne kafin akai kuɗin fansa.
Rundunar yan sandan Najeriya ta reshen jihar Nasarawa, sun yi holen mutane da dama da ake zargi da laifi ciki har da hatsabiban masu garkuwa da mutane a jihar.
An zubar da jinin Bayin Allah a Zamfara a lokacin da Musulmai ke da azumi a bakinsu. Mazauna Birnin Magaji sun bayyana irin kisan dauki dai-daya da ake yi masu.
‘Yan sanda sun cafke wanda ake zargi bayan wani yunkurin yin fashi da makami a Abuja. ‘Yan fashi da makamin sun yi niyyar aukawa mutanen Unguwar Apo a makon nan
A wani kauye da yake cikin karamar hukumar Kabba Bunu ta jihar Kogi, ‘Yan bindiga sun kai harin tsakiyar dare, sun yi awon gaba Mai Martaba da wasu mutum biyu.
Bayan shafe yan kwanaki a hannun masu garkuwa, Farfesa Onje Gye-Wado ya samu yanci daga hannun wasu masu garkuwa da mutane da suka tafi kauyensu suka sace shi
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari