Masu Garkuwa Da Mutane
Labari da dumi-dumi ya zo a game da 'yanuwan Nabeeha Al-Kadriyah da ke hannun 'yan bindiga. Dangin wadannan 'yan mata da aka dauke sun tabbatar da fitowarsu.
Rundunar ƴan sandan birnin tarayya Abuja ta ce jami'anta sun yi nasarar ceto Sulaiman Sabo, wanɓda aka yi garkuwa da shi a hanyar komawa gida ranar Laraba.
'Yan bindiga sun kara sako karin mutanen babban birnin tarayya Abuja da suka aace daga rukunin gidajen Sagwari a yankin Bwari, bayan kashe mutum uku daga ciki.
Yan bindiga sun kashe wani Mallam Idris Abu Sufyan, shugaban makarantar sakandare (GSS) Kuriga, karamar hukumar Chukun da ke jihar Kaduna saboda ya yi turjiya.
Rundunar yan sanda ta tabbatar da kama kasurgumin ɗan garkuwa da mutane, Chinaza Phillip, wanda ya yi ƙauren suna wajen satar mutane a birnin tarayya Abuja.
A daren ranar Alhamis ne mazauna rukunin gidajen sojoji da ke Abuja suka shiga tashin hankali yayin da 'yan bindiga suka farmake su tare da sace mutane biyu.
Jami'ar Musulunci ta Al Qalam da ke jihar Katsina, ta ce akwai dalibanta mata guda biyu da aka yi garkuwa da su a ranar Litinin, kuma ana kokarin ceto su.
Rahotanni sun bayyana cewa 'yan bindiga sun sako basaraken Abuja da mukarrabansa guda 5 bayan biyan kudin fansa har naira miliyan takwas, tabar wiwi, barasa da kati.
An yi musayar wuta mai zafi, a ranar Alhamis, yayin da ‘yan sanda suka kubutar da Segun Akinyemi, wani mazaunin Abuja, wanda aka yi garkuwa da shi
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari