Masu Garkuwa Da Mutane
Yan sandar Najeriya sun kama gungun masu garkuwa da mutane a jihar Delta. Cikin mutane ukun da aka kama daya ya ce ya zo Najeriya ne daga kasar waje.
Rundunar ‘yan sanda a jihar Anambra ta ce ta kaddamar da farautar wadanda suka yi garkuwa da Basil Chukwuemeka, wani babban limamin cocin Katolika a jihar.
A yayin da matsalar tsaro ke kara ci wa gwamnati tuwo a kwarya, Ministan tsaro, Mohammed Badaru ya yi kira ga kungiyar tarayyar Turai da ta tallafawa Nigeria.
Tsagerun ƴan bindiga sake kai hari kauyen Yar Malamai jim kaɗan bayan jami'an tsaro sun tashi, sun sace mutane da yawa tare da tafka ɓarna ranar Litinin.
Rundunar haɗin guiwa da ta kunshi sojoji, ƴan snada, dakarun ƴan sa'kai na Radda da mafarauta sun yi nasarar ceto fasinjoji 17 daga ƴan bindiga a jihar Katsina.
Dan majalisar Zurmi da Shinkafa ya bayyana cewa al'ummar kauyuka 50 a yankin Zurmi sun gudu sun bar gidajensu saboda yawan hare-haren ƴan bindiga a kwanan nan.
'Yan bindigar sun kai hari kauyen Benue inda suka bude wuta kan mai uwa da wabi, tare da kashe mutane 11 ciki har da wata mata mai dauke da juna biyu.
Tawagar jami’an tsaro da suka hada da mafarauta da suka bi bayan ‘yan bindigar sun yi nasarar ceto daliban 14 cikin 24 da aka sace a jami'ar Kogi.
Gwamnan jihar Kogi, Ahmed Usman Ododo, ya ce tuni jami'an tsaro da mafarauta suka kaewaye daji da yankin jami'ar da ƴam bindiga suka kai hari jiya.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari