Manyan Labarai A Yau
Muhammadu Buhari ya yi maganar shirin kawo Gwamnatin rikon kwarya a maimakon zabe a 2023. Hadimin Buhari ya karyata zargin Nasir El-Rufai da Abdullahi Ganduje.
Wani dan Najeriya ya wallafa bidiyon tsaffin takardun naira da aka buga su fiye da shekaru 15 a kasar, bidiyon da ya wallafa a shafin TikTok ya dauki hankali.
Gwamna Abiodun na jihar Ogun yayi barazanar rufe bankunan da basu karbar tsaffin kudi a jiharsa, yace ba zai yiwu babu sabbin kudin ba kuma a dena karbar tsaffi
Kungiyar NEC ta Dattawan Arewacin Najeriya ta aiko sakon gargadi ga Muhammadu Buhari, an bukaci ya yi hattara da masu neman jefa Najeriya a cikin hadari a zabe
Babban basarake na Osun, Oba Abdulrasheed Adewale Akanbi ya ce shugaban CBN, Godwin Emefiele, ya jefa al'ummar Najeriya cikin mawuyacin hali don karancin naira
Labarai da ke shigowa sun nuna cewa wani gini mai bene hudu ya rufta a unguwar Gwarimpa da ke babban birnin tarayya Abuja inda mutane da dama suka makale a ciki
Wani lamari mai daure kai ya faru a garin Onitsha da ke jihar Anambra inda aka gano gawar wata budurwa mai suna Chisom a dakinta dake Otel inda take zaman kanta
Oladotun Ogunsanya ya bada labarin cewa ‘Yan damfara sun yaudari kakarsa, sun sace mata kudi. Da yake magana, Ogunsanya ya ce ‘Yan Yahoo sun sulale N800, 000.
Allah ya yi wa tsohon shugaban jami'ar Bayero ta Kano, BUK, Farfesa Ibrahim Umar rasuwa. Dan marigayin, Farouk Ibrahim Umar ya tabbatar da rasuwar mahaifinsa.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari