Manyan Labarai A Yau
Jam'iyyar Young Progressives Party (YPP) ta bayyana cewa ya kamata shugaba n kasa Bola Ahmed Tinubu ya dakatar da Tunji-Ojo saboda cin mutuncin ofis.
Tsohon gwamnan jihar Kano Malam Ibrahim Shekarau, Malam Ibrahim Shekarau, ya shawarci jam'iyyun NNPP da APC da su amince da hukuncin da kotun koli za ta yanke.
Osazuwa Agbonayinma wanda aka fi sani da Zuwa wanda mahaifinsa Agbonayinma Ehiozuwa tsohon dan majalisa ne a Najeriya, ya rasa ransa a Amurka bayan an harbe shi.
Wasu miyagun yan bindiga sun sake kai farmaki a birnin Gusau, babban birnin jijar Zamfara inda suka tafka ta'asar sace babban darekta da iyalansa.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya sauke ministan ministan harkokin cikin gida daga mukaminsa.
Babban jigo a jam'iyyar Labour Party (LP), Pat Utomi, ya yi magana kan yiwuwar yin hadaka tsakanin Atiku, Peter Obi da Kwankwaso gabanin zaben 2027.
Shugaban hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati (EFCC), Ola Olukayode, ya aike da sabon gargadi ga masu rike da mukami a kasar nan.
Wani matashi ya bayyana yadda soyyayar da yake yi wa budurwarsa ta sanya shi ya rasa gidansa a Abuja. Masu amfani da yanar gizo sun yi masa kaca-kaca.
Ministan harkokin cikin gida, Olubunmi Tunji-Ojo wanda Shugaba Tinubu ya kira zjwa Villa, kan kwangilar N438m daga Betta Edu, ya fadi halin da ake ciki.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari