Manyan Labarai A Yau
Tsagin jam'iyyar NNPP mai adawa a Najeriya ya yi tsokaci kan sauya shekar Gwamna Abba zuwa APC. Ta bukaci ya fara yin murabus daga zama mambanta.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya yi Allah wadai da harin da 'yan bindiga suka kai kan masu ibada a Kaduna. Ya ce gwamnati na kuskure.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya sha alwashin cewa ba zai jita ba zai rattaba hannu kan takardar hukuncin kisa kan wadanda auka kashe Fatima da yaranta.
Wata kotu ta musamman ta yanke hukunci kan shari'ar da aka shigar da wasu Fulani makiyaya bisa zargin sakin dabbobi a gonakin mutane a jihar Jigawa.
Majalisar dattawan Najeriya ta yabawa jami'an 'yan sanda kan namijin kokarin da suka yi wajen cafke mutanen da ake zargi da kisan matar aure da 'ya'yanta a Kano.
Wani mai sharhi kan al'amuran jama'a, Jide Ojo, ya yi magana kan abubuwan da za su iya sanya Peter Obi ya fice daga jam'iyyar ADC kafin babban zaben shekarar 2027.
'Yan bindiga dauke da makamai sun yi wa jami'an tsaro na sojoji kwanton bauna a jihar Zamfara. An samu asarar rayuka bayan an gwabza fada tsakanin bangarorin biyu.
Shugaban hukumar Hisbah ta jihar Kano, Sheikh Muhammad Aminu Ibrahim Daurawa, ya je ta'aziyya ga magidancin da aka kashe iyalansa. Ya yi masa addu'o'i.
Dakarun sojojin saman Najeriya sun samu gagarumar nasara a yakin da suke yi da 'yan ta'adda a jihar Borno. Dakarun sojojin sun hallaka 'yan ta'adda da dama.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari