Malaman Makaranta
Ita kalendar 'Gregorian' an tsarata ne bisa lissafin shekarar haihuwar Jesus, yayin da ita kuma kalendar 'Coptic' an tsarata ne bisa lissafin daukar cikin Jesus
Jagororin ASUU za ta zauna da Gwamnati kan dogon yajin-aiki da ta ke yi a yau. Wakilan gwamnatin Buhari za su zauna da Kungiyar ASUU an jima da rana a Abuja.
Shugaban Kungiyar Sheikh Bala Lau ya ce har wadanda ba Musulmi ba sun sanya mana taimako" wajen gina Jami'ar Assalam ta kungiyar Izala da ake ginawa a Jigawa.
Shugabanni da ma su ruwa da tsaki a NANS sun dade su na gunaguni a kan jagorancin Mista Akpan saboda ya kara wattani 12 a kan zangon mulkinsa da ya fara tun wat
Mun ji Gwamnan Ribas ya fito fili soki yadda gwamnatin tarayya ta kara albashin Malamai. Wike ya ce su na jiran a sake duban yadda ake rabon arzikin Najeiya.
A jiya wani shugaban ASUU ya maidawa Hon. Chukwuemeka Nwajuiba martani. Ministan da ya ce Malamai su koma noma ya ji babu dadi a hannun kungiyar ta malamai.
Minista ya bayar da umarnin hada kai da hukumar ICPC domin gano gaskiya tare da warware matsalar da ake samu wajen biyan 'yan kwangila daga asusun gwamnati," a
Gwamnatin tarayya ta fadawa Malaman Jami’a da ke zaman banza, su koma aikin gona. Ministan ilmi ya ce Malaman da ke yajin aiki a Najeriya su rike aikin gona.
Ma'aikatan jami'a sun yi kira ga mutanensu su fara wani yajin aiki. Hakan na zuwa ne a lokacin da gwamnati ta ke kiran a bude duka makarantu bayan COVID-19.
Malaman Makaranta
Samu kari