Malaman Makaranta
Farfesa Babagana Umara Zulum, Gwamnan Jihar Borno ya yi alkawarin yin iyakar iyawarsa wurin mayar sa jarabawar NECO dole ga makarantun jiharsa, Daily Trust ta r
Malaman makarantun firamare a Abuja sun shiga yajin aiki tun bayan da aka ki biya musu bukatunsu kan yajin aikin da suka shiga a shekarar da ta gabata ta 2021.
Farfesan Renewable Energy and Molecular Physics, a jami'ar jihar Kaduna, KASU, Muhammad Sani Abubakar, ya rasu ya na da shekaru 67, ya bar mata 2 da jikoki.
Farfesa Babagana Zulum, gwamnan Jihar Borno, ya yi zargin akwai zagon kasa a yayin da gobara ta lashe babban makarantar da Shugaba Muhammadu Buhari ya kaddamar
Malami da iyayen dalibai a jihar Kaduna sun koka kan tsarin aikin kwana hudu a makarantun gwamnati wanda El-Rufai ya bullo da shi. Sun ce nakasa ce ga karatu.
Hukumar Kula da Ingancin Makarantun na jihar Kaduna, KSSQA, a ranar Juma'a, ta rufe makarantun Islamiyya biyu a jihar har sai masha Allahu kan zargin haikewa da
An hana daliban makarantar sakandaren Igboye dake garin Epe, jihar Legas biyu zana jarabawa saboda suna sanye da Hijabi. Hakazalika an hanasu shiga makaranta.
Mrs Wilbina Jackson tsohuwar malamar makaranta kuma kwamishinan ilimi a halin yanzu. Ta sanar da hazakar Aisha Buhari yayin da ta koyar da ita darasin physics.
Wani dalibin ajin karshe a makarantar Sakandare mai suna Micheal Ogbeise ya lallasa Malaminsa, Ezuego Joseph, har lahira a jihar Delta, don an zane masa kanwa.
Malaman Makaranta
Samu kari