Malaman Makaranta
Gwamnatin jihar Jigawa ta ware N2.8bn domin gina makarantun zamani saboda Almajirai a faɗin masarautu biyar na jihar. Gwamnatin ta kuma ɗauki malamai.
Majalisar Wakilan tarayya ta bayyana cewa ya kamata Najeriya ta ayyana dokar ta ɓacu a fannin ilimi idan har ana son inganta harkar koyo da koyarwa.
David Yusuf, wani malamin makarantar sakandiren mata a babban birnin tarayya Abuja ya wati gari a gidan yari bisa tuhumar lakaɗa wa daibarsa dukan tsiya.
Kungiyar Kare Hakkin Musulmai, MURIC ta jinjinawa Gwamna Abba Kabir Yusuf kan daukar matakin haramta wasu littattafai da ke gurbata tarbiyyar dalibai.
Gwamnatin jihar Bauchi za ta fara biyan ɗalibai mata kuɗaɗe a kowane zangon karatu domin ƙarfafa musu gwiwa su riƙa zuwa makaranta a ƙarƙashin shirin AGILE.
Gwamnatin jihar Ogun karkashin shugabancin gwamna Dapo Abiodun ta bayyana cewa ta ɗauƙi sabbin malaman makaranta 1,000 kuma tana shirin ɗaukar wasu.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya yi alkawarin inganta rayuwar malaman makaranta yayin da ake bikin ranar malamai ta duniya a yau Alhamis 5 ga watan Oktoba.
Wani malamin jami'a ya bayyana yadda 'yan Najeriya ke cikin bakin tashin hankali bayan da gwamnatin Tinubu ta abyyana cire tallafin man fetur a kwanan nan.
An bayyana yadda jami'a ta kori malamanta bayan kama su da laifin aikata lalata da dalibai da kuma karbar kudi a hannun daliban don haurar da su.
Malaman Makaranta
Samu kari