Mai Mala Buni
Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta yi gaba kuma ta dawo baya, tace har yanzun gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe ne shugaban dake jagorantar kwamitin riko.
Gwamna Rotimi Akwredolu na jihar Ondo, ya siffanta takwarorinsa dake goyon bayan Gwamnan Yobe, Mai Mala Buni a matsayin "Yan damfara, gwamnoni 'yan damfara."
Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe ba zai taba komawa kujerar Shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna yace.
Mai Mala Buni, gwamnan jihar Yobe, korarren shugaban kwamitin rukon kwaryar jam'iyyar APC, ya dauka matakan zagon kasa ga zaben jam'iyyar na kasa, wanda zaa yi.
Jim kadan da karbar ragamar mulki, Bello ya samu rahoton kwamitin shiyya na jam’iyyar gabanin taron gangamin APC da ke tafe nan gaba. Yanzu dai shi ne shugaba.
Gwamnan jihar Neja, Abubakar Sani Bello, ya bayyana cewa an dan dauki tsawon lokaci yanzu da ya fara aiki a matsayin shugaban riko na jam’iyyar APC ta kasa.
Gwamna Abubakar Sani Belli na jihar Neja ya zama Shugaban kwamitin rikon kwaryan jam'iyyar All Progressives Congress (APC) bayan tunbuke Gwamna Mai Mala buni.
Wani tsohon gwamnan jam'iyyar APC ya ce duk rigimar da ake yi kan taron APC ba wani abu bane face kokarin da Gwamna Mala Buni ke yi na son ganin ya gaji Buhari.
Wani fitaccen sanata dan jam'iyyar PDP ya bar jam'iyyar, ya koma APC yayin da ake ci gaba da fuskantar shirye-shiryen zaben 2023. Ya gana da shugabannin APC.
Mai Mala Buni
Samu kari