Labaran Soyayya
Wata mai amfani da TikTok ta wallafa yadda wani uba ya fashe da kuka wiwi yayin bikin diyarsa, kuma hakan ya tsuma zukatan mutane da dama a soshiyal midiya.
Wasu ma’aurata da suka fara rayuwa tun basu da komai na more rayuwa sun saki hoton sauyawarsu bayan shafe tsawon shekaru tare da gwagwarmaya da son junansu.
Dan Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa, Zakari Sule, ya angwance da sahibarsa, Alysa a McKinney Roughs Nature Park, Texas, kasar Amurka a ranar Asabar.
Za a ga bidiyon yadda wata budurwa ta ba wa wani saurayi lambar waya cikin taro ya dauki hankalin kowa, kamar tana tare da wani saurayin daban amma ba a fasa ba
Wata matashiya sanye da hijab ta ajiye kunya sannan ta duka kan gwiwowinta don furta soyayya ga wani matashi a bainar jama’a. Matashin ya kadu da abun da ta yi.
Wani bidiyo da ke yawo a dandalin soshiyal midiya ya nuno lokaci mai tsuma zuciya da wani uba ya fashe da kuka wiwi yayin da diyarsa ta amarce da sahibinta.
Wani matashi dan Najeriya ya shiga yanayi bayan ya yanke shawarar hira da budurwarsa da wata lamba ta daban. Ya yi mata basaja a matsayin wani mutum na daban.
Wasu ma’aurata da suka shafe tsawon shekaru 8 da aure sun gano suna da alaka. Matar ta wallafa labarin a soshiyal midiya yayin da ta sha alwashin zama a auren.
Wani bidiyo da ya yadu a dandalin soshiyal midiya ya nuna wata kyakkyawar amarya sanye da doguwar riga irin ta amare tana tuka tuwo a wajen shagalin bikinta.
Labaran Soyayya
Samu kari