Matawalle
Idan har gwamnatin Jihar Zamfara bata dauki matakin hana wa ba, an kammala shiri don nada hatsabibin dan bindiga, Ada Aleru, a matsayin Sarkin Fulani a masaraut
A cikin hoton, an gano Gwamna Bello Matawalle a tsakanin kyawawan yaransa maza inda kowannensu ke sanye da tufafi iri guda na farar shadda dinkin babban riga.
Kwamishinan yada labarai na jihar, Ibrahim Dosara ne ya bayyana hakan yayin wata tattaunawa a ranar Litinin, 27 ga watan Yuni, inji rahoton Daily Trust a yau.
Abdullahi Shinkafi, mashawarci na musamman kan harkoki tsakanin hukumomin gwamnati ga gwamnan Zamfara, ya ce Majalisar Dokokin Jihar ta amince da kudin dokar hu
Jam'iyyar APC, a ranar Alhamis, a Jihar Zamfara, ta sanar da mika takardar kudi 'cheque' na Naira miliyan 50 domin siya wa Gwamna Bello Matawalle fom din sake t
Gwamnan Jihar Zamfara, Bello Mohammed ya raba wa shugabannin gargajiyan jiharsa motoci 260 sannan ya kaddamar da hedkwatoci na zamani ga kungiyar malaman jihar,
Gwamnatin Zamfara ta gargadi mazauna jihar da su guji amfani da lambobin wayar Gwamna Bello Matawalle a shafukan soshiyal midiya ba tare da samun izini ba.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya gargaɗi takwarorinsa na APC kan kalaman da wasu ke amfani da du game da rikicin shugabancin jam'iyyar APC dake faruwa
Babban kotun tarayya da ke Abuja ta tsayar da ranar 17 ga watan Afrilu don sauraron karar neman tsige Gwamna Bello Matawalle na Jihar Zamfara saboda ficewarsa d
Matawalle
Samu kari