Jihar Legas
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta bayyana damuwarta kan yadda ake samun karancin karbar katunan zabe na dindindin a jihar Legas ta Kudu maso Yamma.
Hukumar yan sandan Najeriya, shiyyar garin Ikorodu a jihar Legas ta damke wani mai tsaron gida, Samuel Maikasuwa, kan laifin dirkawa diyar maigidansa ciki.
Lauya mai kare hakkin bil adama, Malcolm Omirhobo, ya bayyana gaban alkali a babban kotun tarayya da ke Legas a ranar Litinin sanye da tufafi irin na gargajiya.
Wata babbar kotun tarayya dake Legas ta ki sauraron kararrakin lauya mai suna Malcolm Omirhobo sakamakon bayyana da yayi a gabanta da shigar bokaye don shari'a.
Yanzu muke samun labarin aukuwar wata mummunar gobara a wani yankin jihar Legas, inda gobara ta kama wani katafaren ginin da ke kan titin Broad Street a jihar.
Gwamnan jihar Legas da ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika sun buƙaci yan Najeriya ta farka daga bacci wajen kula da yaran su da basu tarbiyya mai kyau.
Makarantar Horas da Lauyoyi Ta Najeriya da ke Jihar Legas, a halin yanzu tana bincike kan wani dalibi da ya sha ruwa daga gora a wurin liyar cin abinci. Bincike
Gbadeyan Abdulraheem, Daraktan Yada Labarai da Hulda da Jama’a na Kwamitin Kula da Muhalli na Jihar Legas ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar ranar T
Rundunar yan sanda a ranar Litinin, 20 ga watan Yuni, sun gurfanar da Suleiman Gbajabiamila mai shekaru 62 a gaban babbar kotun majistare ta 1, Yaba Lagas.
Jihar Legas
Samu kari