Jihar Legas
Oba Ewuare II na Benin ya bayyana cewa Allah yana goyon bayan shugabancin Bola Tinubu. Basaraken ya bukaci yan Najeriya da su mara wa gwamnatinsa baya.
Oba Saheed Ademola Elegushi ya shawarci mutanensa da su daina amfani da itace saboda gurbata muhalli yayin da ya raba musu tukunyar iskar gas domin yin girki.
Kotun daukaka kara ta yi hukunci kan shari'ar zaben Gwamna Sheriff na jihar Delta inda ta tabbatar da nasararshi, ta kori karar jam'iyyar APC a kotun.
Kotun Daukaka Kara ta kori wasu gwamnoni tun bayan fara sauraron kararrakin zabe yayin da ta kuma tabbatar da nasarar wasu, ga jerin wadanda suka yi nasara.
Abin mamaki ya faru bayan sanar da mutuwar matashin mawaki a kwanakin baya, ya sake bayyana a wani bidiyo a abunInstagram tare da sauya kamanninsa sabanin na baya.
Gine-gine 644 aka tabbatar da za su je kasa saboda an sabawa doka a Legas. Akwai gidaje sama da 700 da rushe-rushen zai shafa, hukuma ba za ta ruguza su kaf ba.
Bayan shekaru takwas, wata babbar kotu da ke Ikeja, jihar Legas, ta yanke wa wani hukuncin kisa bisa kama shi da laifin kashe jami'an DSS guda 7..
Alƙalin babbar kotun Legas da ke a birnin Legas, ya nuna damuwarsa kan yadda wasu mutane suke birne masa layu a harabar kotunsa. Alƙalin ya ja musu kunne.
'Yan Najeriya sun soki Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Legas kan ware makudan kudade har biliyan 3.75 don siyan turare da kuma fanka a ofishin mataimakinsa.
Jihar Legas
Samu kari