Jihar Legas
Hukumomin Saudiyya sun soke bizar yan Najeriya su 264 da suka tafi kasar mai tsarki don yin Umrah da wasu hidimomin. Da isarsu aka sanar da su cewa a soke bizar.
Wasu masu sharan titi biyu sun rasa ransu bayan direban mota ya murkushe su yayin da ya ke kokarin kauce wa kamun jami'an LASTMA a jihar Legas a yi Litinin
Wata mata mai suna Rachel Johnson ta rasa ranta a kokarin raba fada a cikin coci da ke jihar Legas, 'yan sanda sun bazama neman wanda ake zargi kan lamarin.
Attajirin da ya fi kowa kudi a Afirka, Dangote, na yin shirin rage kadarorin alfarma da ya mallaka, inda ya yanke shawarar sanya katafaren jirgin samansa a kasuwa.
Kotun daukaka kara mai zama a Legas ta maida wa Thaddeus Attah kujerarsa ta ɗan majalisar tarayya karkashin jam'iyyar LP bayan Kotun zabe ta soke nasararsa.
Dakarun soji da ke atisayen Safe Heaven (OSH) sun samu nasarar cafke wanda ake zargi da kashe Sarkin Fulani a jihar Filato. An kama shi a gidan kallon kwallo a Legas
Jami'an hukumar NDLEA sun yi nasarar cafke wasu makafi uku da ake zargin su da safarar miyagun daga jihar Legas zuwa Kano, an kama su ne a Abuja.
Tun yana gwamnan jihar Legas, aka saba ganin Shugaba Tinubu da huluna masu dauke da tambari iri daya. Wannan karon, Sarkin Yarbawa ya bayyana ma'anar wannan tambari.
Kotun ɗaukaka kara mai zama a jihar Legas ta maida wa Ogah da kujerarsa ta mamban majalisar tarayya daga jihar Abiya, ya soke wata daga jihar Enugu.
Jihar Legas
Samu kari