Jihar Legas
Jarumin fina-finai a Najeriya, Debo Adebayo da aka fi sani da Mr Macaroni ya bayyana yadda ya yi watsi addinin Musulunci da Kiristanci bayan ya yi bincike.
A karshe, Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun ta tare a gidan gwamnatin jihar da ke birnin Osogbo bayan kammala gyaran da aka yi na tsawon lokaci.
Yayin da ake cikin mawuyacin hali, gwamnatin jihar Legas ta sanar da kasuwannin da za a sayi kayan abinci cikin rahusa bayan rage farashin da kaso 25.
Hukumar Kwastam a tsibirin Tin-Can da ke jihar Legas ta yi nasarar dakile kokarin shigo da muggan makamai da miyagun kwayoyi Najeriya a yau Juma'a.
Yayin da aka fara azumin watan Ramdan cikni halin tsadar rayuwa, Gwamna Babajide Sanwo-Olu na Legas zai rage farashin kayan abinci da kaso 25 don saukakawa al'umma.
Bayan janye tallafin man fetur wanda ya haifar da tsadar rayuwa a Najeriya, akwai gwamnonin jihohi 12 da suka yi karin albashi. Legas da Ondo na biyan N35,000.
Wani ma’aikacin gida a jihar Legas ya kashe uwar dakinsa kwanaki bakwai da fara zuwansa aiki. Rundunar 'yan sanda ta tabbatar da kama shi tare da daukar mataki.
An tsare mai dafa abinci ga tsohon gwamnan jihar Legas na APC, Akinwumi Ambode mai suna Abayomi Victor kan zargin satar kayayyakin miliyoyin kudin mai gidansa.
Wata mata fasinja ta yi tsalle ta fada cikin kogi yayin da jirgin ruwa yake tafiya a jihar Legas. 'Yan sanda sun yi bayani kan yadɗa lamarin ya kasance.
Jihar Legas
Samu kari