Labarin Sojojin Najeriya
Mazauna wani gari da ke karkashin Birnin Gwari, jihar Kaduna, sun tsere daga gidajensu don tsira da rayukansu bayan da aka janye sojojin da aka girke a garin.
Hukumar yan sanda reshen jihar Taraba ta bayyana cewa dakarunta da haɗin guiwar sojoji da yan banga da mafarauta sun sheke yan bindiga da yawa ranar Talata.
Wasu miyagun yan bindiga sun yi musayar wuta da jami'an tsaro a birnin Asaba, babban birnin jihar Delta, inda suka halaka mataimakin sufeton yan sanda (DSP).
Dakarun sojoji a jihar Taraba sun samu nasarar fatattakar wasu miyagun ƴan ta'adda masu yin garkuwa da mutane. Sojojin sun kuma ceto mutanen da suka sace.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar fatattakar miyagun yan bindiga a wani sumame da suka kai a maboyarsu da ke jihar Kebbi. Sun ceto mutum shida.
Babban kwamanda janar na rundunar soji, Yerima Kure ya riga mu gidan gaskiya bayan shekaru 84 a duniya. Shi ya jagoranci dakarun da suka murkushe Maitatsine a Kano.
Dakarun sojoji sun samu nasarar cafke wasu miyagun mutane masu ba yan bindiga bayanai da siyo musu kayayyaki domin gudanar da ayyukansu a jihar Kaduna.
Aikin ceto da dakarun sojoji karkashin jagorancin Manjo Janar Godwin Mutkut suka yi a jihar Sokoto ya yi sanadiyar ceto mutum 31 da aka yi garkuwa da su.
Hedikwatar tsaro ta ƙasa ta musanta rahoton da aka yaɗa cewa babban hafsan hafsoshin tsaron Najeriya, Christopher Gwabin Musa, ya yi bankwana da duniya.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari