Labarin Sojojin Najeriya
Wasu sojojin Najeriya sun rasa rayukansu a jihar Delta bayan an yi musu wani mummunan kwanton bauna. Hedikwatar tsaro ta kasa (DHQ) ta tabbatar da faruwar lamarin.
Akalla mutane bakwai da suka hada da jarirai biyu da mata biyar ne dakarun sojoji na rundunar Hadarin Daji suka kubutar a yayin wani samame da suka kai dajin Zamfara
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar sheke 'yan ta'adda a wani samame da suka kai dajin Sambisa cikin jihar Borno. Sojojin sun kuma kwato makamai.
Jami'an rundunar sojin Najeriya sun yi nasarar murƙushe ɗaruruwan yan ta'adda a sassa daban-daban na ƙasar nan, sun kamo wasu sama da 100, sun ceto mutum 46.
Hedkwatar tsaron Najeriya ta bayyana cewa dakarun sojoji sun shirya tunkarar kowace irin barazana idan bukatar hakan ta taso musamman a watan Ramadan.
Rundunar sojin saman Najeriya ta bayyana cewa wani jirgin atisaye ya gamu da karamin hatsari a jihar Kaduna yayin komawa filin jirgin sojoji da karfe 2:55 na rana.
Sojijin yankin Kudu maso Gabashin Najeriya sun kashe wasu tsagerun Biafra da kuma kungiyar tsaro ta Gabas (IPOB/ESN) guda biyar, sun kubutar da mutane 15 a Zamfara.
Ministan tsaron Najeriya, Muhammad Badaru, ya bayyana irin yadda rundunar sojojin Najeriya ke ci gaba da samun galaba kan masu tada ƙayar baya a faɗin kasar nan.
Rundunar sojojin Najeriya a jihar Katsina dake Arewa maso Yammacin kasar ta bayyana cewa dakarunta sun kashe wani kasurgumin dan ta'adda mai suna Maikusa.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari