Labaran Duniya
A ranar Lahadi aka kaddamar da fara wasannin gasar cin Kofin duniya a ƙasar Qatar, akwai wasu matakai da ƙasar ta ɗauka na nuna kyaun Addinin Musulunci a gasar.
Mafi yawancin kasashe sun hallastawa maza auren mata 1 ko fiye da hakan, kasashe kadan ne suke yarda mata su auri maza fiye da daya, abin da ake kira Polyandry.
Bayan cikar shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, shakara tamanin a duniya ana ganin kamar ya fi kowa tsufa a cikin shugabannnin duniya yanzu, mun haɗa wasu biyar.
Gasar kofin kwallon kafa ta duniya tazo karshe yau inda za a buga tsakanin Faransa da Argentina. $440 miliyan aka ware don kyaut ga kasashen da suka halarta.
Daga cikin biloniyoyi 2,668 na shekarar 2022 da Forbes ta fitar, mata kadan aka samu. An samu 327, kasa da 328 na shekarar 2021, har da matan da suka yi gado.
Faina zukekeiyar budurwa ce ami shekaru 20 a ranar aurenta. Kwatsam ciwon kai da jiri suka kama ta, sai ta haukace. Yanzu shekara 18 da faruwar abun al'ajabin.
Wani hamshakin mai arziki ya siya tsohon wandon da aka tsamo daga karkashin teku bayan shekaru 165 da jirgi ya tafka hatsari. Ya siya kan N50.78m a Amurka.
Yayin da wasu ke ta tafka asara a shekarar 2022, Abdussamad Rabiu sai Allah sam barka tunda arzikinsa kara tumbatsa yake yi.Ya zama na hudu a masu kudin Afrika.
Wata tsohuwa mai suna Joyce DeFauw mai shekaru 90 ta kammala digirinta na farko daga jami'ar Arewacin Illinois dake Amurka bayan shekaru 71 da shigarta jami'ar.
Labaran Duniya
Samu kari