Kwankwasiyya
Babbar Kotun jihar Kano ta umarci dakataccen shugaban karamar hukumar Gwale, Hon. Khalid Ishaq Diso ya guji kiran kansa a matsayin shugaban hukumar hukumar.
Kashim Shettima ya kaddamar da ginin ofishin Gwamnan jihar Kano da aka gyara. Rabiu Musa Kwankwaso PhD FNSE ya hadu da Shettima wajen jana’izar Ghali Umar Na' Abba.
Gwamna Abba Kabir na jihar Kano da jigon jam'iyyar NNPP, Sanata Rabiu Kwankwaso sun nuna alhinin rasuwar tsohon kakakin Majalisar Tarayya, Ghali Umar Na'Abba.
Jam'iyyar All Progressives Congress, APC reshen jihar Kano, na zargin gwamnatin jihar ta NNPP da kokarin karkatar da kudaden kananan hukumomin jihar.
A rahoton nan za a samu labari tsohon gwamnan jihar Kano, Ibrahim Shekarau ya tofa albarkacin bakinsa game da shari’ar zaben da ake yi a kotun koli.
Bana Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya zama shugaban APC, rahoton nan ya tattaro wasu jihohin da ake tunanin za su iya fadawa hannun jam’iyyar APC nan ba da dadewa ba.
'Yan takaran LP, PDP da NNPP da su ka rasu a 2023 sun hada da Farfesa Uche Ikonne. ‘Yan bindiga su ka kona ‘dan takaran Sanatan LP a Enugu a bana, Oyibo Chukwu.
Jagoran siyasar jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya jagoranci wata addu'a ta musamman kan hukuncin Kotun Koli da neman nasarar Gwamna Abba Kabir.
Gwamna Abba Kabir na jihar Kano ya bayyana cewa ya na da tabbacin samun nasara a Kotun Koli yayin da ake dakon hukuncin kotun kan shari'ar zaben gwamnan jihar.
Kwankwasiyya
Samu kari