Kwankwasiyya
Kwanakin baya an yi yunkurin yin taron dangi tsakanin bangaren jam’iyyar NNPP da tsagin jam’iyyar LP na Peter Obi. Sai yanzu ake jin abin da ya jawo matsala.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya ayyana cewa jam'iyyarsa za ta kwace mulkin Jihar Borno daga hannun Gwamna Babagana
Za a ji Ɗan takarar shugabancin kasa a inuwar jam'iyyar PDP ta hamayya, Atiku Abubakar na shirin kai ziyara birnin Kano domin karbar Sanata Ibrahim Shekarau.
Jam’iyyar APC Ta Yi Karin Bayani Game da Rufe Hedikwatar NNPP a Jihar Borno. Jam’iyyar APC ba su san da labarin rufe ofishin jam’iyyar hamayyar da aka yi ba.
Ziyarar da Rabiu Kwankwaso zai kawo ranar Asabar ta jawo Gwamnati ta sa a rufe Hedikwatar Jam’iyyar NNPP. Wannan ne ra'ayin Kwamitin yakin neman zaben NNPP.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, dan takarar shuganan kasa na jam'iyyar New Nigeria People Party, NNPP, da jami'an tsaro suka yi a Borno. A cikin sakon da ya wallaf
Shugaban NNPP Ya Bayyana Dabarar Da Suke Yi saboda 2023. Farfesa Rufa’i Alkali ya bayyana cewa ba daidai ba ne a rika tunani NNPP ba ta da karfin cin zabe.
Dan takarar shugaban kasa na jamiyyar NNPP, Rabiu Kwankwaso, ya bayyana dalilin da yasa bai hallarci bikin bude taron kungiyar lauyoyi na Najeriya, NBA, na 2022
Sanata Mai Wakiltar Kano ta tsakiya a majalisar dattawan Najeriya kuma Sardaunan Kano, Malam Ibrahim Shekarau, ya bayyana cewa har yanzu bai da gidan kansa.
Kwankwasiyya
Samu kari