Kwankwasiyya
Za a ji zababben ‘Dan Majalisar Wudil da Garko, Malam Abdulhakeem Kamilu Ado ya gabatar da karatun Ramadan, nasararsa a zabe ba ta canza komai a wannan karo ba.
Ana zargin Muhammad Danjuma Goje ya yi wa Gwamna Inuwa Yahaya da jam’iyyar APC zagon kasa. Jam’iyya na binciken Sanatan na Gombe ta tsakiya a Kan Zagon Kasa.
Sha’aban Sharada bai dauki siyasa da gaba ba, ta taya NNPP samun nasara. A nan aka ji wani ya ce Allah Sarki Sha'aban Sharada ya fadi zabe a watan Shaaban.
Dan takarar jam'iyyar New Nigeria Peoples Congress, NNPP, Abba Kabir Yusuf, shine zababben gwamnan jihar Kano, ya yi nasarar kada Nasiru Gawuna na jam'iyyar APC
Abba Kabir-Yusuf, dan takarar gwamna na jamiyyar NNPP mai kayan marmari haifafan dan garin Gaya ne a karamar hukumar Gaya ta Kano kuma tsohon kwamishinan ayyuka
Za a ji cewa tun a jiya da safe kafin a sanar da wanda ya ci zaben Gwamnan Kano, ‘Dan takaran Jam’iyyar PRP ya hakura, Salihu Tanko Yakasai ya godewa jama'a
Za a ji shirin 'yan sanda da kuma jam’iyyar hamayya ta NNPP, da ta zargi Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje da shirin amfani da ‘yan daba a zaben yau.
Rahoto ya zo cewa Farfesa Hafiz Abubakar ya ce a zabi NNPP a gobe. Tsohon Mataimakin Gwamnan Kano yana tare da Abba Kabir Yusuf da New Nigeria People’s Party.
Baffan ‘dan takarar Gwamnan APC a Kano a zaben nan na 2023 da Hon. Nasir Auduwa Gabasawa wanda yake majalisa a karkashin APC mai ci sun shigo Jam’iyyar NNPP.
Kwankwasiyya
Samu kari