Zaben jihohi
A zaɓen gwamnan jihar Bauchi, akwai manyan ƴan takara biyu, gwamna Bala Muhammad na inuwar jam'iyyar PDP da Sadique Baba Abubakar na inuwar jam'iyyar APC..
Muhimman abubuwan sani dangane da rayuwar manyan ƴan takarar gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum na jam'iyyar APC da Mohammed Ali Jajari na PDP.
A rahoton da muka samo, an bayyana adadin jihohin da za a yi zaben gwamnoni a Najeriya yayin da ake ci gaba da shiri. Rahoto ya bayyana sunayen jihohin duka.
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) reshen jihar Kaduna, tayi kira ga masu kaɗa kuri'a da su tabbatar sun fito ranar zabe sun zabi ƴan takarar da suke so.
Dan takarar gwamnn jihar Kwara a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar YPP ya janye daga takara, ya koma bayan gwamnan jihar kuma ɗan takarar jam'iyyar APC a zaɓe mai zuwa
Yayin da ake jiran yin zaben gwamnoni a Najeriya, jihar Kano da Jigawa da Katsina za su fuskanci mamayar hukumar yaki da cin hanci da rashawa a kasa ta EFCC.
Wani nazari wanda ya kunshi jin ra'ayin al'umma da wasu kungiyoyi na suka yi na nuna irin yadda jam'iyyu za su fafatta a zabukan gwamnoni da ke tafe ranar 18.
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta sauyawa kwamishinonin ƴan sanda biyar da ta tura aiki a jihar Kano cikin mako ɗaya. Anyi wannan sauyin ne ana dab da zabe..
Jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) a Kano, ta zargi hukumar DSS da ƙulla wata ƙullalliya domin kawo mata rashin nasara a zaɓen dake tafe na ranar Asabar
Zaben jihohi
Samu kari