Zaben jihohi
Wasu jiga-jigan siyasa a jihohinsu sun bayyana aniyarsu ta tsayawa takarar gwamna. Legit ta tattaro muku wadannan 'yan siyasa da suke hangen kujerun gwamna.
Gwamnatin jihar Gombe ta yi sabbin nade-nade, inda ta nada sabon babban alkalin jihar da kuma wasu hadiman gwamna har mutum hudu. Gwamna ya yi bayani a taron.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta INEC ,ta bayyana adadin kudaden da take bukata domin yin aikin zaben 2023 yadda ya dace. Ta ce kudin zai taimaka ayi aikin.
Dan takarar APC a zaben gwamnan Anambra ya bayyana matsayarsa kan hukuncin kotu kan soke shi cikin masu takara a zaben gwamnan Anambra da ya gudana a jihar.
Wata kotu a babban birnin tarayya Abuja ta bayyana cewa, ta soke kasancewar dan takarar jam'iyyar APC a zaben da ya gudana a jihar Anambra. Kotun ta bayyana da
Gwamnatin jihar Ekiti ta bayyana cewa dakataren ta, Biodun Oyebanji, ya mika takardaɓ murabus daga kan mukaminsa, kuma gwamna Fayemi ya amince da bukatarsa.
Jam'iyyar APC mai mulki ta lashe baki ɗaya kujerun da aka a fafata a zaɓen kananan hukumomin jihar Ekiti, wanda aka gudanar ranar Asabar 4 ga watan Disamba.
Jam'iyyun siyasa tare da 'yan takara sun mika korafi inda suke kalubalantar nasarar dan takarar jam'iyyar All Progressives Grand Alliance, APGA, Farfesa Soludo.
Hukumar zaben mai zaman kanta ta jihar Ekiti, ta lissafa jam'iyyun siyasa shida da zasu fafafata a zaɓen kananan hukumomin jihar dake tafe, amma sam babu PDP.
Zaben jihohi
Samu kari