Zaben jihohi
Shugaban jam'iyyar APC, Abdullahi Umar Ganduje ya kaddamar da kwamitin yakin neman zabe a jihar Imo, ya sha alwashin APC za ta lashe zaben da za a yi watan Nuwamba.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Ganduje, ya nuna karfin gwiwar cewa za su lashe zaben gwamnan jihar Imo da ke tafe a ranar 11 ga watan Nuwamban 2023.
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual Church, Fasto Elijah Babatunde Ayodele ya hango gwamnoni huɗu da kotu ba za ta ƙwace nasarar da suka samu a zaɓe ba.
Tsohon gwamnan Kano Ganduje ya bayyana shirinsa game da abin da yake so ya yi a zaben da ke tafe na jihar Kogi a watan Nuwamban wannan shekarar da muke ciki.
Shugaban APC na ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa jam'iyyar zafa kafa ofisoshi a kowace gunduma da ke Najeriya domin matsar da ita kusa da al'umma.
Ministan birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya bayyana sharaɗinsa ga jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), kafin ya yarda ya yi mata aiki a zaɓen Bayelsa.
A yanzu babu jituwa tsakanin Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo da Philip Shaibu. Mun tattaro inda aka samu irin wannan rigima saboda sabanin siyasa a tarihi.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC), ta musanta fitar da jerin sunayen ƴan kwamitin yaƙin neman zaɓe, a zaɓen gwamnonin jihohin Bayelsa, Imo da Kogi.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano, ta sanar da haramta duk wani nau'i na zanga-zanga a faɗin jihar. Sanarwar ta biyo bayan bayanan da hukumar ta samu na cewa.
Zaben jihohi
Samu kari