Labaran garkuwa da mutane
‘Yan fim sun shiga hannun masu garkuwa da mutane, ana neman N100m. ‘Yan bindiga sun dauke ‘yan wasan kwaikwayon ne a wani kauye da yake kusa da garin Enugu.
Gwamnatin Buhari tayi karin-haske a kan abin da ya jawo asusun rarar mai ya yi kasa. Ministar kudi tace an yi amfani da $1bn ne wajen magance matsalar tsaro.
Hedikwatar tsaro ta ce dakarun sojin Najeriya sun yi nasarar kawar da 30 daga cikin ‘yan ta’addan da suka kai wa sojojin na 7 Brigade Guards hari a yankin Bwari
A yau ne aka yankewa Abdulmalik Tanko hukuncin kisa tahanyar rataya, watanni da kashe dalibarsa yarinya mai shekaru biyar Hanifa Abubakar bayan sace ta....
Bayan kai ruwa rana a kotu, an yankewa Abdulmalik Tanko hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa kama shi da laifin sacewa, kashewa gami da wulakanta gawar dalibarsa
Gwamnatin tarayya ta ce za ta sanya takunkumi ga gidajen rediyon Birtaniya (BBC) da jaridar Daily Trust kan shirin da suka tattara kan ta’addanci a Najeriya.
Majalisar wakilan tarayya ta hango yiwuwar wasu Jihohi su auka cikin matsin yunwa nan gaba. Hon. Rimamnde Shawulu ya gabatar da bayani a majalisa a kan haka.
Rundunar ‘yan sandan jihar Abia ta ce an kashe wani jami’in banki, biyo bayan wani hari da aka kai kan wata motar kudi a jihar da ke Kudu maso gabashin kasar.
Gwamnatin jihar Nasarawa ta ba da umarnin rufe makarantun gwamnati da masu zaman kansu cikin gaggawa a fadin kananan hukumomi 13 na jihar, a matsayin wani.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari