Labaran garkuwa da mutane
Rundunar ‘yan sandan jihar Osun a ranar Alhamis ta ce ta cafke wasu mutane uku da ake zargin masu garkuwa da mutane ne a lokacin da suke kokarin sace yar kasuwa
Za ku ji abin da Shugaban kasa ya fadawa Iyalan wadanda ke tsare a jeji. Femi Adesina ya fitar da jawabi bayan ziyarar da wakilan ‘yanuwan mutanen suka kai.
‘Yan bindiga sun dura kauyen Yakawada, sun yi nasarar yin ta’adi cikin duhun dare inda Musiba ta Sake Aukawa Dattijon Arewa, ‘Yan bindiga Sun Sace Surukansa.
Ana rigima tsakanin Dakarun Sojojin Kasa da Rundunar ‘Yan Sanda a Legas. Ana Gwabza da Dakarun Sojojin Kasa da Rundunar ne saboda kisan jami’in tsaro kwanaki.
Ana zargin wata dattijuwa mai fiye da shekaru 60 a Duniya da ta zo daga Legas da laifin dauke almajirai biyu da kuma wata karamar yarinyar shekaru 2 da haihuwa.
Watakila dole a hakura zaben 2023 a shiyyoyin Arewa saboda matsalar rashin tsaro. Shugaban cibiyar CEDDERT ya bayyana haka da ya gabatar da laccaa dazu nan.
Kauyukan Gidna da Gidan-Dogo da ke karamar hukumar Kagarko a jihar Kaduna sun magantu a kan yadda yan bindiga suka farmaki masu zaman makoki da sace mutane.
Rahotanni sun bayyana cewa wasu ‘yan bindiga sun kashe Kodinetan Hukumar Harajin Haraji ta Kasa (FIRS) mai kula da jihohin Zamfara, Sokoto da Kebbi a Lahadi.
Wasu tsagerun 'yan bindiga sun yi awon gaba da mutum hudu a Kankiya cikin su har da suruka watau matar d'an uwa ga Sanata Ahmed Babba Kaita na jihar Katsina
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari