Labaran garkuwa da mutane
Rundunar ‘yan sandan jihar Lagos ta samu nasarar damke wata mata mai shekaru 21 da jaririn da ta sato wanda tuni ta shaidawa mutane cewa ita ce ta haihu.
Rundunar ƴan sanda ta tabbatar da sace ɗalibai mata biyu na jami'ar tarayya JOSTUM a Makurdi, babban birnin jihar Benue ranar Asabar da ta wuce da dare.
Rundunar ƴan sanda ta kubutar da yaran mamban majalisar dokokin jihar Zamfara waɗanda yan bindiga suka yi garkuwa da su watanni 17 da suka gabata.
Biyo bayan kashe mutum 50 da yan bindiga suka yi a garin Zurak da ke karamar hukumar Wase a jihar Filato, an kara samun mutum shida da suka mutu.
Rundunar yan sanda a jihar Kwara ta bayyana cewa ta kubutar da jariri dan shekaru 2 da mata yan kasuwa su 11 daga hannun masu garkuwa da mutane a cikin jeji.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan ta'adda bayan sun yi arangama da su a jihar Kaduna. Dakarun sojojin sun kuma kwato masu yawa.
Sojojin Najeriya sun kama yan bindiga a Wukari da Ibi a jihar Taraba, yan bindigar sun ba sojojin cin hancin N2m domin a sake su amma sojojin sun ki yarda.
Yan bindiga sun shiga kauyen Dawaki a kusa da Bwari a Abuja, sun ɗauki mutane da dama amma ƴan sanda sun kai ɗauki kuma ana tsammanin sun ceto mutanen.
Yan bindiga sun kai hari anguwar Shagari da ke Dei- Dei a birnin tarayya Abuja tare da yin garkuwa da jami'in kwastam da matarsa da 'ya'yansa guda uku.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari