Shafukan ra'ayi da sada zumunta
Gwamnatin Najeriya ta amince a fara amfani da tsarin Network na 5G. Kamafoni uku ne aka zaba su fara amfani da tsarin na 5G ciiki har da MTN da Airtel a Najeriy
Shugaban kamfanin sada zumunta, Tuwita, Jack Dorsey, ya bayyana cewa lokaci ya yi da zai matsa ya baiwa wasu waje da dama su cigaba daga mukaminsa na shugaba.
Wani bidiyo da muka samo a kafar Instagram ya bayyana yadda wani matashi ya bar sana'a ya koma aikin kallon jiragen kasa a wani yankin kasar Burtaniya ta Turai.
Mabiya shafin Facebook na Open Diaries sun bayyana rashin jin dadinsu bayan da aka sanya wa ajin WhatsApp kudi N3000 a duk shekara. Lamarin ya haifar da cece-ku
Ministar tallafi, walwala da jin dadin al'umma, Sadiya Umar Farouq, ta bayyana cewa sama da dalibai milyan tara na amfana da shirin ciyar da daliban firamare.
Shahrarren Shafin ra'ayi da sada zumunta, Facebook, ya sauya suna zuwa Meta daga ranar Alhamis, 28 ga watam Oktoba, 2021. Kamfanin ya sanar da hakan a shafinsa
Rahoto ya bayyana cewa, akwai yiyuwar kamfanin Facebook ya sauya sunansa zuwa wani sunan daban saboda wasu dalilai na kasuwanci. Mun tattaro muku rahoto kan hak
Kamfanin WhatsApp ya bayyana bukatar wasu wayoyi 20 su gaggauta sauya zubin kwakwalwarsu saboda su ci gaba da yin WhatsApp. WhatsApp ya bayyana dalilin haka.
A kwanan nan dai mutane sun dage sosai wajen yaɗa wani sakon murya dake isar da sako ga duk mai amfani da mahajar Whatsapp, inda ake gargaɗin wanda bai tura ba
Shafukan ra'ayi da sada zumunta
Samu kari