Shafukan ra'ayi da sada zumunta
Wata kyakkyawar budurwa ta sanya mahaifiyarta cikin farin ciki bayan ta gina mata katafaren gidan shiga. Ta yi hakan ne bayan ta kwashe shekara ɗaya ƙasar waje.
Wani magidanci ya samu kan shi cikin halin tasku bayan matarsa ta ƙi yarda su yi kwanciyar aure shekara uku bayan aurensu. Ta ƙi amincewa da shi gaba ɗaya.
Wani dalibin jami'ar Calabar, Daniel Aiguokhian ya shirya kafa sabon tarihi na kambun Guinness na duniya wanda zai shafe da mako guda yana rubutu babu tsayawa.
Wani attajirin matashi ɗan Najeriya ya shirya bayar da N20m ga duk budurwar da ta amince za ta haifo masa ɗa. Matashin ya bayyana cewa baya son soyayya da ita.
Wata dattijuwa mai shekara 60 a duniya ta shirya yin komai domin kasancewa da matashin saurayinta mai shekara 27 a duniya. Suna ta shirya gudanar da aurensu.
Wata budurwa mai shekara 21 ta bayyana yadda ta fice daga makaranta sannan ta samu maƙudan kudaɗen da suka kai kusan N2bn a cikin abinda bai fi wata shida ba.
Wata budurwa ta wallafa wani faifan bidiyo inda ta ce babu macen da ke iya ciyarda iyalinta na tsawon wata daya ko fiye da haka ba tare da cin zarafin mijin ba.
Wani matashi ɗan Najeriya mai soyayya da ƴan mata guda biyu ya roƙi masu amfani da yanar gizo da su ba shi shawara kan wacce zai zaɓa daga cikin ƴan matan nasa.
Wani matashi ɗan Najeriya ya sanya hirar da suka yi da wata budurwa wacce ya so ya ce yana so a Twitter. A cikin hirar budurwar ta cika shi da jerin bukatu.
Shafukan ra'ayi da sada zumunta
Samu kari