Katsina
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), Rabiu Kwankwaso, ya ziyarci gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari a ranar Lahadi.
Yan bindiga sun harbe mutane uku sannan suka yi awon gaba da wasu 22 yayin da suka farmaki garuruwan Birnin Gwari da ke jihar Kaduna. Sun kuma farmaki Katsina.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun yi ajalin Insufektan 'yan sanda yayin da suka kai hari kan titin Katsina zuwa Jibiya, sun yi awon gaba da dandazon matafiya .
Tsohon gwamnan jihar Kano, kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a inuwar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso, ya bude sabon ofishin jam'iyyarsa a mahaifar shugaba Buhari.
Badamasi Lawal, kwamishinan ilimi na Katsina, ya ce dalibai mata sunnuna kwazo fiye da maza a jarabawar kammala sakandare ta Afirka ta Yamma WASSCE a 2021.
Gwamnatin jihar Katsina a ranar Asabar, 17 ga watan Satumba, ta bayyana cewa ta ware zunzurutun kudi har naira biliyan 1.5 domin yakar rashin tsaro a jihar.
'Yan ta'adda masu yawa sun sheke lahira a karamar hukumar Sabuwa ta jihar Katsina a ranar Laraba yayin da tawagar 'yan sanda suka far musu inda suka ci karo.
Wata gagarumar rugugin ruwan kankara ya lalata gonaki da gidajen jama'a a yankunann Dutsen-Kura/Kanya da Gozaki a karamarr hukumar Kafur taa jihar Katsina.
Yayin da yake jawabi ga yan jarida bayan sauya shekar ɗaruruwan mutaɓe a Katsina, Yakubu Lado na jam'iyyar PDP yace dangwala wa jam'iyyarsa tamkar jihadi ne.
Katsina
Samu kari